Showing posts with label Education. Show all posts
Showing posts with label Education. Show all posts
Wednesday

List Of Top 18 Ranking Universities In Islamabad, Pakistan 2019
Top Universities in Pakistan Arewa24
Islamabad is the capital city of Pakistan settled within the federal Islamabad Capital Territory. With a population of 2.01 million, it is the 9th largest populated city of Pakistan in this world, while the larger Islamabad-Rawalpindi metropolitan area is the third largest in Pakistan with a population exceeding four million. The city is the political seat of Pakistan and is administered by the Islamabad Metropolitan Corporation, supported by the Capital Development Authority(CDA).![]() |
| Top Universities in Pakistan Arewa24 |
Islamabad is located in the Pothohar Plateau in the northeastern part of the country, between Rawalpindi District and the Margalla Hills National Park to the north. The region has historically been a part of the crossroads of Punjab and Khyber Pakhtunkhwa with the Margalla Pass acting as the gateway between the two regions.
What are the most popular Universities in Islamabad CT? uniRank tries to answer this question by the publication of 2019 Islamabad CT University Ranking of 18 recognized Islamabad CT higher-education institutions encountering the following uniRank assortment criteria:
being chartered, licensed and/or authorized by the appropriate Pakistani higher education-related organization offering at least four-year undergraduate degrees (bachelor degrees) or postgraduate degrees (master or doctoral degrees)
delivering courses predominantly in a traditional, face-to-face, non-distance education format
Our aim is to provide a non-academic League Table of the top Islamabad CT Universities based on valid, unbiased and non-influenceable web metrics provided by independent web intelligence sources rather than data submitted by the Universities themselves.
LIST OF TOP 18 RANKING UNIVERSITIES IN ISLAMABAD, PAKISTAN 2019
- National University of Sciences and Technology
- COMSATS Institute of Information Technology
- The National University of Computer and Emerging Sciences
- International Islamic University, Islamabad
- Bahria University
- Shifa Tameer-e-Millat University
- Quaid-i-Azam University
- Riphah International University
- National University of Modern Languages
- Pakistan Institute of Engineering & Applied Sciences
- Pakistan Institute of Development Economics
- Air University
- National Defence University, Islamabad
- Institute of Space Technology
- Foundation University, Islamabad
- Shaheed Zulfiqar Ali Bhutto Institute of Science and Technology
- Muslim Youth University (MYU), Islamabad
- National University of Technology
Other Universities Are:-
- Allama Iqbal Open University- Alkauthar Islamic University
- Capital University of Science & Technology
- Center for Advanced Studies in Engineering
- College of Physicians & Surgeons Pakistan
- Federal Urdu University of Arts, Science, and Technology
- Hamdard University
- Isra University
- Iqra University
- Preston University
- Mohammad Ali Jinnah University
- RED-C Institute of Engineering & Technology
- University College of Islamabad
- University of Lahore
- Virtual University of Pakistan
- Unique Institute Of Technical & Professional Education Islamabad
Tuesday

Sakamakon Jarrabawa: Hukumar JAMB ta yi karin haske
Kamar yadda jaridar Premium Times ya ruwaito, hukumar JAMB ta ce a kwana-kwanan nan za ta tura sakonnin tas ga dalibai masu neman shiga jami'o'i domin sanar da su a kan lokacin da za ta saki sakamakon jarrabawar bana da zarar ta kammala tantancewa.
Shugaban cibiyar sadarwa na hukumar, Dakta Fabian Benjamin, shi ne ya bayar da shaidar hakan cikin wata hira yayin ganawar sa da 'yan jarida na kamfanin dillancin labarai a ranar Lahadi cikin birnin Legas.
A cewar sa, Dakta Benjamin ya nemi dalibai da su kauracewa sauraron jita-jitar masu yada kanzon kurege da rade-radi marasa tushe a kan sakamakon jarrabawar bana musamman a kafofi da dandalan sada zumunta.
KARANTA KUMA: Yadda ake mayar da hakora suyi haske ƙal-ƙal a cikin awa daya
Rahotanni sun bayyana cewa, fiye da dalibai miliyan 1.8 masu neman shiga jami'a a Najeriya sun zana jarrabawar JAMB ta bana cikin dukkanin jihohi da ke fadin kasar nan a tsakanin ranar Alhamis, 11 ga watan Afrilu zuwa ranar Laraba, 18 ga watan Afrilun 2019.
Hukumar JAMB bisa jagorancin Farfesa Ishaq Oloyede, ta yaba da salo, tsari da kuma yanayi na gudanar da jarrabawar bana da a cewar ta wannan karo ta tsarkaka daga ababe na magudi ko kuma kalubale sabanin yadda ta fuskanta a baya.
MAJIYA : LEGIT. NG

Yadda muka damke mutane sama da 50 dake rubutawa wasu jarabawar UTME : JAMB
Hukamar ta JAMB tace, ta samu nasarar damke mutum sama da hamsin wanda ke kiran kansu ‘kwararrun masu rubuta jarabawa’ wadanda suka shahara wajen rubutawa mutane jarabawa saboda a biyasu .
Fabian Benjamin, shugaban hukamar mai kula da sashen labarai ya rubuta wannan labari a shafinsu musamman na fitar da labarai mai taken ‘JAMBULLETIN’ a ranar Litinin. Manema labarai sun bayyana cewa sama da mutane miliyan daya da dubu dari takwas ne zasu rubuta wannan jarabawa ta UTME wacce aka fara tun ranar Alhamis, 11 ga watan Afrilu a fadin kasar nan.KU KARANTA: Ana shan bakar wuya a mulkin Buhari - Fitacciyar jarumar fim.
Hukumar tace, tayi nasarar zakulo wata kungiyar dake da taken ‘kwararrun masu rubuta jarabawa’ wadanda suka shahara wurin rubuta jarabawar domin a biyasu. A sanarwar da suka fitar, bisa ga jajircewa da hukumarmu tayi ta hanyar amfani da bayanai na sirri mun samu damar cafke sama da mutane hamsin wanda ke tafka wannan ta’asa a cibiyoyin rubuta wannan jarabawar dake fadin kasar nan.
Mun sama damar fahimtar cewa, wasu daga cikin masu laifin suna da digiri na biyu wato ‘Masters’ kenan a turance inda kuma wasun su daliban jami’o’ine dake kasar nan.
Zancen ya sake fayyace mana cewa su wadannan mutane sun hada kaine da masu wadannan cibiyoyi na zana jarabawar ta JAMB inda suke zuwa yayinda za’a dauki hoton yastun wanda yazo rejista domin rubuta jarabawar sai suma ayi amfani harda nasu.
“Lokacin da ake tuhumar masu laifin, jigo daga cikinsu ya shaida mana cewa suma din ana daukar hoton yatsun nasu ne tare da asalin masu zana wannan jarabawa tare da biyansu kudi masu tarin yawa.
“Wannan dalilin ne ya sanya hukumar zata sake yin wani hoton yan yatsu na masu zana jarabawar a karo na biyu domin ya basu damar damke wadanda ke shirya magudi da kuma cuta akan wannan jarabawa tare da masu basu goyon baya.
“A karshe hukamar na shirin bin hanyoyin shari’a domin a gurfanar da masu wannan laifi a gaban kotu kana kuma ayi musu hukuncin da ya dace dasu. A cewarta cigaba da aukuwar irin wannan laifin zai kawo cikas da kuma tabarbarewar gudanar da jarabawar ga baki daya.
SOURCE LEGIT. NG READ MORE
Friday

Yadda aka kama wasu daliban jami’a 2 suna zanama wani jarabawar JAMB
Ma'aikatar JAMB ta bayyana cewa ta kama wani dalibin aji uku a fannin ilimin kiwon lafiya da kuma wani dan jami’a suna yunkurin rubuta ma wadanda za suyi jarabawar JAMB na bana.
Babban shugaban sashin labarai na kungiyar, Dr Fabian Benjamin ya bayyana hakane a wani tattaunawa da yayi da NAN a ranar jumaa a jihar Lagos.
NAN ta bada rahoto cewa an fara jarabawar JAMB dinne a ranar 11 ga watan Aprilu a cibiyoyi 678 a kasar .
Benjamin ya bayyana cewa, duk da cewar an jajirce wurin ganin cewar an kauda duk abinda zai kawo sata a jarabawar amma duk a banza sai da wasu suka yi yunkurin yin hakan.
Ya bayyana ma NAN cewa an kara kama wani a Jihar Benin,wanda dalibi ne a jami’ar jihar.

Yace: "An kama wata budurwa a daya daga cikin cibiyar jarabawar a Jihar Kano tana kokarin zama domin ta zana ma daya daga cikin masu jarabawar."
Yayinda aka gudanar da bincike, an gano cewa budurwar dalibace a bangaren kiwon lafiya a jami’ar Usman Dan fodio dake Sokoto."
Ya bayyana ma NAN cewa an kara kama wani a Jihar Benin,wanda dalibi ne a jami’ar jihar.
A karshe yace: "Ma'aikatarmu ba zata lamunci irin wadannan alamuran da zasu kawo tangarda ba da nagarta wurin gudanar da jarabawar."
DUBA WANNAN : Hotuna : A karon farko Anyi Nasarar Daukar Hoton Ramin Zurmiya Na Duniya (Black Hole)
Hotuna : A karon farko Anyi Nasarar Daukar Hoton Ramin Zurmiya Na Duniya (Black Hole) https://t.co/heoUKnMz1g https://t.co/heoUKnMz1g April 12, 2019 at 02:51PM— AREWASOUND (@Arewasound) April 12, 2019
Thursday

Yanzu Yanzu: Ababe 10 da hukumar JAMB ta haramtawa Dalibai shiga da su dakin jarrabawa -
A yayin da a yau Alhamis, 11, ga watan Afrilun 2019, aka fara gudanar da jarrabawar neman shiga jami'a da hukumar JAMB ke shiryawa a fadin kasar nan, an haramtawa dalibai shiga da wasu ababe dakin jarrabawa.
Kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito, za a gudanar da jarrabawar cikin jihohi 36 da ke fadin kasar nan da kuma birnin tarayya. Ana sa ran za a shafe tsawon mako guda gabanin kammala jarrabawar.
Kakakin hukumar JAMB cikin wata hirar sa da mamena a daren Larabar da ta gabata, ya ce akwai wasu ababe da hukumar ta haramtawa dalibai shiga da su dakin jarrabawa domin tabbatar da tsari da kuma aminci na hukumar.
KARANTA KUMA: Mun san komai: Da magudin zabe ka samu nasara a Kano - Abba ya caccaki Ganduje.
ma'aikatan gwamnati - Gwamnatin tarayya
Kimanin dalibai miliyan 1.99 masu neman shiga jami'o'i za su zana jarrabawar a bana cikin fadin kasar nan. Ana horar da su akan bibiyar tsari da kiyaye duk wata doka da kuma sharadi da hukumar ta gindaya.
Jaridar Legit.ng ta kawo jerin ababe da hukumar ta haramtawa dalibai shiga da su dakin jarrabawa kamar haka:
1. Agogo
2. Fensir/Biro
3. Na'urar lissafi (Kwakuleta)
4. Wayoyin Salula
5. Na'urar daukan hoto (Kamera)
6. Na'urorin sauraro da watsa sauti
7. Katin Banki (ATM)
8. Abin goge rubutu (Kilina)
9. Littafin da dukkanin dangin kayan karatu da rubutu
10. Yari da zobe masu fasahar zamani
11. Na'urorin ajiya na USB, CD da Hard disks
12. Tabarau mai kunshe da fasahar zamani
SOURCE LEGIT. NG

Monday

What is Duckling , How to success duck farming?
What is duck farming?
A moller living in a herd of water is an omnivorous bird that does not choose to feed, such as aquatic plants or insects. The rice farming method using the characteristics of these ducks is called the no pollution duck farming method. The duck farming system has a fence (a role to protect ducks from wild animals such as dogs and wolf) in rice grain about 15 days after the end of planting and puts a 15-day-old baby duck at the end of August.
Effect of duck farming
- - Weed Removal Effect: The ducks are able to get the effect of putting the rice in the rice grain without the need to touch each other, It cause dirty water by beak and foot, and it prevents the weed's photosynthesis.
- - Disease control effect: The duck broom is like a vacuum cleaner and sucks insects and larvae, or eats eggs or adults of pests that are attached to rice leaves.
- - Harrowing effect: It causes dirty water to easily dissolve oxygen and inorganic nutrients to activate the growth of rice.
- - Nutrient supply effect: Resources that are harmful to rice such as weeds, insects, larvae of insect pests become the food of ducks, and duck dung becomes nutrients of rice again.
The rice and grains supplied from Health Department Store should have no pollution sources, have a clean environment of water and air, and have a direct contract with farmers who do not use pesticides and herbicides for at least 5 years. We secure the cereals produced after the cultivation and supply only the foods that customers can enjoy with confidence.
Tuesday

A Yanzu Dai Bazamu Iya Biyawa ASUU Bukatunta Ba : Cewar Gwamnatin Tarayya.
A ranar litinin, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a yanzu ba ta da isassun kudaden da za ta iya amfani da su wajen biyan bukatun kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ASUU. Ministan ilimi, Adamu Adamu ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai a Abuja, yana mai alakanta gazawar daga faduwar tattalin arzikin kasashen duniya, ciki kuwa har da Nigeria.
Gwamnatin tarayyar, ta kuma zargi gwamnatin da ta shude, karkashin marigayi Umaru Musa 'Yar Adua, akan daukar wannan babban alkawari ga kungiyar ta ASUU, duk da kasancewar akwai makudan kudade da kasar ta samu daga safarar mai. "Bari na fara yi maku matashiya, wannan lamari na shigarsu yajin aiki, ya samo asali ne tun a 2009, a lokacin gwamnatin marigayi Umaru Musa Yar Adua, a lokacin ne aka sa hannu kan yarjejeniya tsakanin gwamnatin tarayya da ASUU, na daukar nauyin jami'o'in gwamnatin tarayya da ke fadin kasar," a cewar sa.
A cewar ministan ilimnin, an ware kudade da suka kai N1.3tr don daukar nauyin jami'o'in gwamnatin tarayya na kasar, har tsawon shekaru 6. Sai dai a lokacin kasar na samun makudan kudade daga safarar mai. A lokacin tabbas ana sa ran gwamnati za ta iya cika wannan bukatu na kungiyar ASUU, tunda akwai kudi a kasar.
"To sai, biyo bayan faduwar darajar danyen mai a kasashen duniya a shekarun baya, sai Nigeria ta shiga cikin matsatsin tattalin arziki. Tun bayan hawan wannan gwamnati, tattalin arzikin ya ci gaba da tabarbarewa, wanda ya shafi kowanne fanni na kasar, ciki kuwa har da fannin ilimi,"a cewarsa. Sai dai Mr. Adamu ya bayyana cewa a yanzu kasar ta fara farfadowa daga durkushewar tattalin arziki, kuma farashin mai ya fara haurawa, "wanda idan hakan ya ci gaba da tafiya, to za a bunkasa fannin ilimi, wannan ne ya kamata ASUU ta fahimta, da ma duk wani dan Nigeria". Ministan ya kuma roki ASUU, iyaye da kuma dalibai da su kara hakuri a kan yadda fannin ilimin kasar ke tafiya yanzu. SOURCE@LEGITHAUSA.NG
Subscribe to:
Posts (Atom)