E~G~H+~3G~4G~(WI-FI)
Wadannan Alamun Da Kuke Gani Sune Alamu
Da Suke Bayyana A Saman Screen Din
Wayarmu Ta Brawser.
Hakan Kuma Na Nuna Maka Yanayin Gudun ko Saurin Brawser Dinka Ne, Waton In Kun Lura Ba Ko Wace Waya Bace Zakuga (E) Ko Kuga (G) Ko Wace Waya Tana Da Iri Ko Salon Nata Alamar.
Anan Ga Dan Bayani Kadan Da Zamuyi Akan Ko
Wannensu.
WI-FI
WI-FI Wani Dan Qaramin Alamane Dake Fita A Can Saman brawser, Wanda Ake Samun Sa
A Manyan Ofishoshi, Wajen Ayyuka Ko Kuma a
Manyan Gidaje, Kuma Yana Da Sauri Sosai
Wajen Yin Amfani Dashi.
A yanzu kuma Ana samunsa a wayoyin android da computoci.
(G)
G, Shima Wannan Wata Alamace Dake Bayyana
A Wayoyi Musanmanma Kamar Irin Tsofaffin
Wayoyin Symbian, Kuma Shi Bashi Da Wani
Sauri Sosai, Sannan Yana Nufin GPRS (General
Packet Radio Service),
(E),
E, Shikuma Wannan Alamar Tananan Tana
Bayyana A Saman Brawser Dinmu, Sannan Tafi
(G) Sauri Shikuma Yana Nufin EDGE (Enhanced
Data Rates
for GSM Evolution).
(3G)
3G, Shi Kuma 3G Yana Da Sauri Sosai Domin
Kuwa Yafi (G) Da (E) Wajen Brawsing, Ko Kallan
Video Akan Internet, Ko Wajen Downloding
(H Ko H+)
(H Ko H+) Shima Dai Yana Nufin Kamar 3G Ko
4G Ne .. Amma A Wayoyi Ire Iren Su China
Kamar Irinsu Techno., Gionee, Infinix. Akasin
Kamarsu Samsung. LG, HTC, Zakaga Su Suna
Nuna 3G Ne Ko 4G
No comments:
Write Comments