Mista Benjamin Onwuka
Shugaban Bangaren kungiyar da ke
Fafitkar kafa kasar Igbo zalla wato
Biyafara, Mista Benjamin Onwuka ya
bayyana kafa 'yantacciyar kasar
Biyafara inda ya nada kansa a matsayin
Shugaban Kasa.
A cikin sanarwar da ya fitar ya bayyana
tsohon Ministan Yada Labarai dan
asalin jihar Niger, Farfesa Jerry Gana a
matsayin Ministan Sufuri na kasar
Biyafara sai Labaran Maku daga
Nasarawa a matsayin Ministan Sufurin
Jiragen Sama. Sabon Shugaban Kasan
ya kuma nemi hadin kan Tsagrerun
Niger Delta wajen bayar da kariya ga
sabuwar kasar.
No comments:
Write Comments