
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa,
wata kakkarfar tawaga daga ciki da
wajen majalisar wakilai, sun shirya
gabatar da kudiri a majalisa da zai ba
su damar ziyartar shugaban kasa
Muhammadu Buhari a birnin Landan,
kana kuma suna dawowa su dage lallai
sai ya yi Murabus.

'Yan majalisar 19 na jam'iyyar PDP
daga Kudancin Najeriya sun sha zama a
sirri tare da neman bijiro da kudirin a
majalisa amma kakakin majalisar
Yakubu Dogara na tankwara su. Kamar
yadda wani dan majalisa ya shaidawa.
Kalli wannan
No comments:
Write Comments