Yanzu-yanzu: Rikici ya sake
ballewa tsakanin yan sanda da
yan Shi'a a ikin garin Abuja
Jami'an yan sandan babban birnin
tarayya, ta kuma cakumewa da mabiya
Sheik Ibrahim Zakzaky da aka fi sani da
yan Shi'a masu zanga-zanga a babban
birnin tarayya Abuja.
Masu zanga-zanga sun yi rikici da
jami'an tsaron ne a unguwar Maitama
inda suka jifan yan sandan. Wannan
jefe-jefe ya shafi dukiyoyin jama'a
mazauna unguwar wanda ya kunshi
motoci da gidajensu.
Su kuma jami'an yan sandan sun
tarwatsasu da barkonon tsohuwa.
Zakuji cikakken rahoton a www.Hausa.naija.ng
No comments:
Write Comments