Monday

Home Tumba garba, ubane ga senator Binta wacce ta koma kirista.

Shidai Tumba shekarsa 104. Ya tabbatarwa jaridar punch cewa, bai kona kaya da kuma gidan 'yarsa ba bayan komawa addinin kiristanci da tayi. Hasalima, albarka ya sa mata. Ya kara da cewa:  "mahaifina kiristane. Daga baya na musulunta."


" Lokacinda nafi kowane lokaci jin dadi a rayuwata shine, lokacinda 'yata ta kaini gun shugaban kasa. Tun yana mulkin soja naso yin tozali dashi amma Allah bai yardaba sai yanzu."
No comments:
Write Comments