Airtel NG Sun kaddamar da 3Flix Mobile TV don Wayoyin Android : Download
kamfanin sadarwa na Airtel yayi hadin guiwa tare da Coverage Broadband (wani ɓangare na Phase3 Telecom), don kaddamar da sabis din talabijin na 3Flix.
kamfanin na Airtel zasu dinga haska shirye shirye na musamman ga duk abokan cinikisu da ke biyan kuɗi zuwa tsari na musamman to zasu sami damar shiga tashoshin telebijin na 3flix. 3Flix dai sabis ne na manhajar TV inda masu amfani dashi zasu iya kallon tashoshin telebijin na gida nigeria a kan na'urorin wayoyin su na zamani.
An tsara 3Flix don wayoyin salula na Android da kuma samar da kyautar live TV ga masu biyan kuɗi a fadin kasar.
Da alama dai 3Flix suna son yin gasa tare da manyan tashoshi irin su Netflix, iroko, iFlix da dai sauransu. 3Flix wani sabon sabis ne wanda ke kula da iyali, kuma yana da fiye da tashoshin TV guda 40 dake dauke da maban bantan nau'o'i nauoi na yada labarai.
3filix dai suna haska tashoshi mabanbanta akan adireshin su na yanar gizo wato 3FLIX.TV
Sannan zaku iya samu manhajarsu kai tsaye ta wannan. Wajen download 3Flix app on Playstore here.
ku cigaba da kasancewa damu.

No comments:
Write Comments