A tattare da jaririn ko jaririyar anjefar da ita da wata wasika mai dauke d nuna nadamar yarinyar na aikata wannan mummunar dabi'ar wacce tace yafaru ne ba dason zuciyar ta ba, kuma ta jefar da jaririn ne sabo da tana gudun halin da iyayen ta zasu shiga dalilin wannan aika-aikan da tayi bayan da kyakkyawar tarbiyar da iyayenta suka bata.
KU KARANTA: Zargin magudi: Hukumar INEC ta maidawa kasar Amurka zazzafan martani.
Haka nan ma kuma ita mahaifiyar jaririn ta roki yan'uwa da suyi mata addu'ar samun gafara da yafiya wajen Allah.
A cikin Hoton Zakuga Yanda wasu mata suka rike jaririn tare da uban kasa uban al'umma Hakimin Gundumar Kawo Alhaji Jibreel m. Magaji.
Ya Allah ka shirya mana zuria.
Ga dai hotunan jaririn nan a kasa da hakimin garin da ma kuma wasikar da aka jefar da jaririn da ita.

No comments:
Write Comments