Masanan Kimiyya sun ce dutsen zai wuce ta kusa da duniya a wannan rana.
Masanan Kimiyya sun ce dutsen zai wuce ta kusa da duniya a wannan rana.
Dutsen zai wuce ta kusa da duniya da nisan kilomita miliyan 7. Kuma wannan adadi ya ninka sau 18 sama da adadin tafiyar da ke tsakanin duniya da wata.
Hukumar Bincike kan sararin samaniya ta Amurka NASA ta bayyana cewa, wannan ne karo na farko da wani abu mafi girma ya wuce ta kusa da duniya.
Masanan Kimiyya sun ce sun tanadi na'urori don shaida yadda Fılrence zai wuce ta kusa da duniyar.
Za a bibiyi wucewar dutsen daga kasashen Niyuzelan da Ostireliya.
Bayan Florence wasu abubuwa za su ci gaba da wuce wa ta kusa da duniyar tamu.
NASA dai ta ce, a watan Oktoba ne dutse mafi girma zai wuce ta kusa da duniyar tamu.
Ku cigaba da kasancewa damu domin samun videon.
Friday
WELCOME TO AREWASOUND
VISIT OUR NEW BLOG
- - Latest Hausa song
- - Newest Android games
- - Useful Android Apps
- - Hausa Novels
- - Health Tips
- - How to make money online 2019
AREWASOUND.COM>>> Is Your Best Solution.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Comments