Showing posts with label fasaha. Show all posts
Showing posts with label fasaha. Show all posts

Thursday

Open Facebook Account With Invisible Name, Yadda Zaku Bude Fb Account Ba Tare Da Suna Ba.

Barka da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya.

Yau muna tafe da bayani akan yadda zaku bude FACEBOOK ba tare da suna a jiki ba.

Step 1) Da farko ku bude wannan link http://facebook.com a wayoyinku na android, sannan ku danna Create New Account.


Step 2) Sai ku canja yaren English  Zuwa Yaren Tamil language. Kamar yadda kuke gani a hoton kasa

To Yanzu sai ka nutsu da kyau,, Sannan kabi wadannan steps a nitse , da kuma screen shots  da zaka gani.


1) invisible name fb account text code : wato sunan da zakayi amfani dashi a wajen first name.

 ---->ゖゖ 💟@() ゖ ✔<----

Yanzu kayi copy na wannan code dake sama wanda yake tsakani Arrows (between arrows-->__<--) Sai kayi paste a wajen first name.

2) Yanzu sai ka saka lambar wayarka a email box. Kayi amfani da lambar da ba'a taba bude fb account da ita ba. Sannan kar kayi amfani da email, lambar wayarka kawai zaka saka a email box.

3) kayi selecting na Gender.


4) ka cike date of birth.


5) ka cike wajen Password { ka zabi secure password. Wanda yake da capital latter, Lambobi hade da special word kamar su @ $ # : ! ?.}

Step 3) Bayan ka gama ciccikewa sai ka danna Sign Up. Duba wannan screen shot ! 

Bayan ka dannan singup Zasu turoma da Confirmation Code zuwa lamar da ka saka . Sai kayi amfani da code din kayi comfirm na account naka.


BAYAN DUK KAGAMA WANNAN SAI KA MAIDA YAREN YA KOMA ENGLISH.

Ga yadda zakaga sabon account naka wanda ba suna.


Shikenan yanzu ka bude facebook account wanda ba suna a jiki.

Ku cigaba da kasancewa da wannan shafi mai albarka.

Tuesday

Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020


Assalamu'alaikum Barkan mu da yau, Da fatan kowa lafiya.


 Ayau muna ɗauke da cikakken bayani aka Yadda ake connecting na xender ta wayar android zuwa computer ta hanyar wifi, wannan hanya tanada mauƙar sauri wajen tura files zuwa kan computer ko kuma turawa daga computer zuwa kan waya, a wannan zamani cigaba yazo matuƙa sakamakon idan kukayi duba zuwa shekarun suka gabata ana amfani da bluetooth ne wajen transper na files daga wannan wayar zuwa wannan wayar, a yanzu kuma cigaba yazo ida ake amfani da Xender wadda tafi bluetooth sauri nesa ba kusa ba, idan kuka biyo wannan rubutu namu a yanzu zaku laƙanci yadda ake connecting na android xender da kowacce irin computer, wannan yana aiki akan kowacce waya matuƙar dai android ce.

Aika files ta amfani da wannan hanyar yana da matuƙar sauki da kuma saurin aiki.

Mene yasa zanyi amafani da wannan hayar don kawai tura files zuwa computer?

- Yana iya kasancewa USB naka ya lalace.

- Wayarka ta android bata iya connecting da computer.

- Kana son Tura Large files kamar Bidiyoyi ko kuma Games masu Nauyi.

- Ko kuma dai kawai kanason gawadawa don Gaba.

Abubuwan da ake buƙata sune :


  • - Wayar Android , Application na Xender a cikin wayarku ta Android
  • - Computer , Chrome, firefox ko opera ko kuma duk wata browser mai ƙarfi a cikin coputer ku.

Step 1.
Ku buɗe xender Application na cikin wayarku ta Android, sai ku taɓa icon na option wanda yake a sama daga ɓangaren hagu, (duba hoton ƙasa).

Step 2.
Bayan kun taɓa wannan icon na option, Da zarar ya buɗe zakuga inda aka saka Connect to PC, kamar yadda kuke gani a hoton ƙasa.

Step 3.
Bayan kun taɓa Connect to PC , waje na gaba zai buɗe , anan zakuga option guda biyu, akwai WEB CONNECT akwai HOT SPOT, to ku Zabi Hot spot kamar yadda kuke gani a hoton ƙasa, sai ku taɓa CREATE HOT SPOT , zaku ganshi daga kasa. (duba hoton kasa)

Step 4.
Bayan kun taɓa create hot spot, zai fara loading bazai ɗauki lokaci ba , cikin ƴan sakanni zai nuno muku wasu Lambobi, kamar yadda kuke gani a hoton ƙasa.

Sai ku kwafi Wannan lambobin ku rubutasu dai-dai a address bar na browser ta computer ku, kamar yadda kuke gani a hoton ƙasa.


Da zaran kun gama rubutasu dai-dai kamar yadda kuka gansu to sai ku danna enter , wato a computer kenan.

Kuna dannawa zai fara loading , cikin ƴan sakanni zakuga wayar ku ta android tayi motsi (ba motsin jiki ba), To sai ku taba Accept, kamar haka⤵⤵⤵

Shikenan A yanzu kunyi connect na Android da Computer ta hanyar Amfani da Xender Application, Yanzu mun gama bayani akan yadda ake connect ,sai bayani akan Yadda Zaku tura files tsakanin computer zuwa waya ko daga wayarku zuwa computer, sai ku biyo mu.

YADDA AKE TURA FILES DAGA COMPUTER ZUWA A WAYA TA HANYAR AMFANI DA XENDER.


Bayan kun gama da gabaɗaya waɗancan matakan na sama wato yadda ake connect, bayan komai yayi connected to a lura, za'ayi amfani da computer ne wajen aikin walau tura files zuwa waya ne ne ko kuma tura files daga waya zuwa computer ne , to duka da computer zaku yi, waya kuwa sai dai ku ajiyeta a gefe kuma.

Ku biyo waɗannan matakan don sanin yadda ake turawa.⤵⤵⤵

Step 1.

Bayan komai yayi connected, idan kuka duba screenshoot na ƙasa zakuga inda aka sa UPLOAD MUSIC , to wannan button na upload shine zai baku damar aikawa da files zuwa wayarku ta Android wadda ku ka ajiye a gefe.

Step 2.

A wannan hoton na ƙasa kuma zakuga inda aka saka alamar DOWNLOAD, wato daga gefen Upload Button, to wannan Download button shine zai baku damar turo files daga wayarku dake ajiye a gefe zuwa computer.

Wanna shine cikakken bayani akan yadda ake connecting na Android Xender da Computer don Tura files.

DUBA WANNAN KUMA.

Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki

Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min

Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.

Yanda Zaka Samu Rancen Kudi Har N100,000 A Layin Etisalat New(9mobile)  

Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020. 

Ko kuma Ku ziyarci Page namu mai tâken YADDA AKE....🔗🔗



Sunday

INEC : YADDA ZA KA DUBA SUNAN KA DA MAZABAR KA A ONLINE .

YADDA ZA KA DUBA SUNAN KA DA MAZABAR KA A ONLINE .


Zaben 2019, Gen Buhari, Dr Atiku


Yau saura kwanaki 2 kacal wa'adin da hukumar zaben Najeriya INEC ta bayar na kowane mai son yin za6e a 2019 ya garzaya maza6ar da yayi rajista domin tabbatar da sunan sa. Tare kuma da kai korafin sa a cibiyar mazabar sa (ward center) idan bai ga sunan sa ba, ko kuma akwai matsala a sunan na sa.

GA DAMA TA SAMU !

Idan ba ka da iko na zuwa mazabar ka domin duba sunan ka, to za ka iya amfani da wayar ka domin duba sunan ka.

Ga yadda abin ya ke :

HANYA TA FARKO

1 - bude manhajar ka ta Opera ko UC Browser sai ka yi bincike ta Google a wannan adireshin :
Voters.inecnigeria.org

Akwai bayanan katin zaben ka da za a nemi ka cike a wannan shafi :

i- sunan jihar ka,
ii- sunan mahaifin ka,
iii- sunan ka,
iv- kwanan watan haihuwar ka (date of birth).

MISALI :
i- KANO
ii- MUHAMMAD
iii- IBRAHIM
iv- 01-10-2000.

KO KUMA :

(i) sunan jihar ka,
(ii) sunan ka (First name),
(iii) lambobi biyar NA KARSHEN VIN ( Voter's Identification Number ) da ke a cikin katin zaben ka, (kana kuma iya sa su gabaki daya).
Sannan ka aika.

MISALI :
i - KANO
ii - IBRAHIM
iii- 01234.

HANYA TA BIYU

2 - ka aika da sunan # Jihar ka, da # Sunan ka, da kuma lambobi 5 na kashe a VIN naka dake a cikin katin zaben ka zuwa ga WANNAN LAMBA :
20120, ko kuma: 08171646879.

MISALI :
KANO
IBRAHIM
01234
zuwa ga 20120, ko 08171646879.

Allah Ya bada sa'a.

A TUNA CEWA KATIN ZABEN KA SHI NE MAKAMIN KA WAJEN FATATTAKAR DUK SHUGABAN BA YA KYAUTATA MAKA, TARE DA ZABEN WANDA KAKE SO YA SHUGABANCE KA.

Allah Ya yi mana zabi mafi alheri. Ameen.

Saturday

Yadda zaku samu Airtel Recharge card Plus 1GB Data *479#

A gaskiya, na buga lambar kuma na samu sako [sms message] daga Airtel cewa ina da kyautar 1GB Data, kuma yana buƙata in sake cajin wasu adadin don buɗe 250MB na mako.

                     Airtel Recharge card Plus 1GB Data *479#

Maganar Gaskiya, bayanin 1GB ba kyauta ba ne. Wasu daga cikcin mutanen mu suna kasa karantawa da kuma fahimtar sakon da aka aika musu  Ta hanyar SMS gare su. amma sai su dinga baza bayanai ba daidai ba. Wannan shine dalilin da ya sa muka rubuta wannan post.

kamfanin Airtel Nigeria subyi amfani da shafinsu na yanar gizo don sanar da tsarin na Airtel Recharge Plus * 479 #. A cikin wannan sakon, zan yi bayanin yadda wannan tsarin yake aiki.


Yadda za a Saita Airtel Recharge Plus 1GB Data a layin wayarka na airtel



Airtel Recharge Plus shi ne sabon tsarin Airtel wanda yake ba ka 250MB kowane mako idan ka sake cajin adadin da ka gani a saƙon da aka aika maka bayan ka danna * 479 #. 



 Airtel Recharge card Plus 1GB Data *479#

zaku  dinga samu 250MB a kowane mako, Suna nufin kenen 1GB a wata. Ba za ku iya amfani da wannan 1GB a haka ba, dole ne sai kun yi cajin kudi a layin ku. Bayan kunyi
chajin kudin ne zasu baku damar amfani da wannan Data 1GB , Wanda zaku samu 250MB a duk sati [mako].



Domin bude wannan free 1GB data,sai kayi chajin kudi dai-dai da adadin da kuka gani a saƙon da Airtel suka aika muku ta hanyar SMS , bayan danna *479# don buɗe Wannan 250MB a duk mako.

Friday

Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki

Me Yasa Whatsapp suke dakatar da Lambarka daga Amfani da Manhajara su ta Whatsapp.?


Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki


Whatsapp wani fitaccen Application Ne da yake bawa mutane da mar Aika saƙonni nan take, Miliyoyin Jama'a ne suke Amfani da shi a kulli-yaumin, ana iya amfani da shi ta hanyoyi da yawa kamar, aika saƙo na rubutu , na video, na audio ko na hoto, kai harma ana iya yin kira kai tsaye da manhajar ta whatsapp.

Idan ya kasance kana karya dokoki da ka'idojin whatsapp ko kana in wasu halaye da basu kamata ba to ba shakka zasu iya kulle maka account na dan wani lokaci.

Akwai Dalilan da yasa ake dakatar da mutum daga amfani da whasapp, wanda idan har kuka karya su to kuna iya samun matsala da whatsapp, kuskuren farko da mutane sukeyi shine basa karanta sharuddan kafin su bude account na whatsapp, Na kawo wasu manyan dalilai da zai sa whatsapp suyi banning na lambarku ba tare da bata lokaci ba.

Daga cikin dalilan Akwai:-
  • Sending bulk messages to unlisted contacts
  • Sharing website URLs and ad links for multiple times a day
  • Creating porn & adult-related groups and broadcasts
  • Blocking your WhatsApp number by many people
  • By uploading content status which is abusive or it may contain adult things.
Wani lokaci , wasu daga cikin dalilan sukan sanya whatsapp suni banning na account na dan wani lokaci, kamar na tsawon awa-72 ko kwana uku, "Whatsapp sunyi banning na lambata har tsawon awa72 daga baya kuma ta dawo aiki".

Domin ka kaucewa irin wannan dakatarwa da whatsapp sukeyi , ya zama lallai kabi dokokin su, ba tare da karya ka'idojin da suka gindaya b, idon karya wasu kananan dokoki, to whatsapp zasu iya kulle maka account a matsayin gargadi, sannan kuma za'a dawo maka da account din bayan kammala kwanakin da suka tsara.

Yadda za a tsere daga WhatsApp Bannig na har abada.

(Wato permanent Ban)

Ko kana aikata irin wancan kuskuren wanda aka zayyano a sama? to karka damu a yanzu haka zaka samu mafita.

Matakan da zakabi wajen dawo da lambarka da aka dakatar daga yin whatsapp.
  • Uninstall your existing WhatsApp now
  • Download and install new update Whatsapp
  • Enter your phone number and you will see a screenshot like this
Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki

  • - Click on the “Support” option
  • - Now a contact support form is displayed like this
  • - Write your problem and add the screenshot of what it is showing
  • - Don’t forget to add your number
  • - Click “Next” and scroll down
  • - Choose “This does not answer my problem”
  • - Now send a support email using support@whatsapp.com
  • - After 4hrs, check your email inbox. You will get a WhatsApp reply.
Ina tabbatar maka ida kabi wannan matakan na sama to lambar ka zata dawo yin aiki a whatsapp.

NOTE ; Idan kuka gwada wannan steps bai yi ba to ku samu wata lambar ku bude sabon whatsapp. abin da ba'a gane ba contact me here, WhatsApp only +2349037621927.

Hotuna : A karon farko Anyi Nasarar Daukar Hoton Ramin Zurmiya Na Duniya (Black Hole)

Masu binciken sararin samaniya sunyi nasarar daukar hoton ramin zurmiya na black hole....
A karon farko, masana binciken sararin samaniya sunyi nasarar daukra hoton ramin zurmina na duniya, abinda ake kira black hole a turance. Shi da ramin black hole shine ginshikin duk duniyoyi da ake iya gani a sararin samaniya kamar yadda bincike ya nuna.
fisrt black hole, black hole na farko

Masanan sunyi amfanin da na’urar Event Horizon Telescope (EHT), wadda ke amfani da jeri-jerin maduban hangen nesa, wato telescopes, da aka giggirka su a kusurwowi daban daban na duniya don leqen abubuwan dake wakana a sararin samaniya.
Hoton ramin, an dauke shi ne a ma’unin M87, wanda yazo daidai da tafiyar shekaru miliyan 55 a kirgar duniyar taurari.

“Wannan hoton da kake gani, yana nuna mana inda ba wani mahaluki da ya taba gani kafin yau” inji Dr Heino Falcke, wani jami’n biciken sararin samaniya na EHT, a lokacin ganawa da maneman labarai, yau a Brussels. Ya kara da cewa “Ni a ganina na, tamkar ace mun dan leko kofar wuta ne”.

DUBA WANNAN : Lauyoyi 12 Ne Za Su Nemawa Amina Amal Hakkinta. 


HOTUNA 


First black hole

First black hole

First black hole

First black hole

Dan zobe-zoben dake kewaye da hoton wannan rami dai yazo daidai da hasashen da masanin kimiyyar makamashi, wato Albert Eeinstein ya yi don kwatanta karfin maganadison dake riqe da duniya, wato gravity.


Wannan hoto dai shine sheda mafi inganci dake tabbatar da samuwar ramin zurmiya na black hole da nau’rar Event Horizon ta hasko.





Monday

Hukumar Raba Hasken Lantarki za ta fara tilasta sayen mita kan naira 36,991.50

Hukumar Raba Hasken Lantarki ta Kasa (NERC), za ta fara tilasta yin amfani da mita daga ranar 1 Ga Mayu.
meter wutar lantarki

Jami’in Hulda da Jama’a na NERC, Usman Arabi ne ya bayyana haka, tare da cewa za a fara raba mita ga jama’a a karkashin tsarin MAP, wanda gwamnatin tarayya ta bullo da shi.
Ya ce tsarin raba hasken lantarki ta Sashe na 4(3), ya bukaci kowa ya yi amfani da mita domin a rage matsalar da ake fuskanta.

Top3

Arabi y ace masu amfani da wutar lantarki daga Kamfanin AEDC na Abuja da kuma JEDC na Jos, za su iya samun mita bayan kwanaki goma kacal da biyan kudin mitar.
Ya ce kowa har gida za a je a daura masa ta sa.

DUBA WANNAN : Yanzu-yanzu: Gobara a babban filin jirgin sama (Bidiyo) 
“MAP za su caji naira 36,991.50 ga wanda zai daura layin wuta daya tilo a gidan sa. Shi kuma wanda zai daura layi biyu, to zai sayi mita mai layi uku a kan kudi naira 67,055.85.
Arabi ya ce mitar ta yi tsada ne saboda an hada “farashin ta har da ladar aikin kaiwa har gida, daurawa, ladar zuwa a gyara maka idan ta lalace, ko kuma a canja maka wata idan ba za ta iya gyaruwa ba.”

Wednesday

Yadda Zaku Bude Fb Account Ba Tare Da Suna Ba. Open Facebook Account With Invisible Name,

Barka da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya.

Yau muna tafe da bayani akan yadda zaku bude FACEBOOK ba tare da suna a jiki ba.

Step 1) Da farko ku bude wannan link http://facebook.com a wayoyinku na android, sannan ku danna Create New Account.


Step 2) Sai ku canja yaren English  Zuwa Yaren Tamil language. Kamar yadda kuke gani a hoton kasa

To Yanzu sai ka nutsu da kyau,, Sannan kabi wadannan steps a nitse , da kuma screen shots  da zaka gani.


1) invisible name fb account text code : wato sunan da zakayi amfani dashi a wajen first name.

 ---->ゖゖ 💟@() ゖ ✔<----

Yanzu kayi copy na wannan code dake sama wanda yake tsakani Arrows (between arrows-->__<--) Sai kayi paste a wajen first name.

2) Yanzu sai ka saka lambar wayarka a email box. Kayi amfani da lambar da ba'a taba bude fb account da ita ba. Sannan kar kayi amfani da email, lambar wayarka kawai zaka saka a email box.

3) kayi selecting na Gender.


4) ka cike date of birth.


5) ka cike wajen Password { ka zabi secure password. Wanda yake da capital latter, Lambobi hade da special word kamar su @ $ # : ! ?.}

Step 3) Bayan ka gama ciccikewa sai ka danna Sign Up. Duba wannan screen shot ! 

Bayan ka dannan singup Zasu turoma da Confirmation Code zuwa lamar da ka saka . Sai kayi amfani da code din kayi comfirm na account naka.


BAYAN DUK KAGAMA WANNAN SAI KA MAIDA YAREN YA KOMA ENGLISH.

Ga yadda zakaga sabon account naka wanda ba suna.


Shikenan yanzu ka bude facebook account wanda ba suna a jiki.

Ku cigaba da kasancewa da wannan shafi mai albarka.

Saturday

Yadda zaku more Airtel 4.6GB akan N200 da 23GB akan N1000 kacal : Tutorial

Masu biybiyar mu a wannan shafi barkan ku da warhaka da fatan kuna lafiya.

Yau kuma muna tafe da wani samfurin tsarin Airtel wanda za mu muku bayanai akan yadda zaku samu zunzurutun data 4.6GB akan N200 da kuma 23GB akan kudi N1,000. kacal. (wannan maganar babu tantama acikcinta).

Dukanmu mun san yadda data (MB) ke da muhimmanci a cikin kasarmu -Nigeria- amma wani lokaci, muna bukatar mu samu mai saukin kudi ko kuma ma mu samu a kyauta ta hanyar free browsing.

(Ba tare da wani bata lokaciba bari mu shiga ckikin darasin namu)

TA YAYA ZANYI ACTIVATE NA 4.6GB AKAN N200 A LAYINA NA AIRTEL


  •  - Da farko Kawai ku aika saƙon GET zuwa 141. 

  •  - Ka Tabbatar karɓi irin wannan saƙon rubutu da ke cikin hoton da ke ƙasa.

  • Artel 4gb free , mtn free brosin, online videos, high cpc keywords, arewa24, arewablog, naij.com, bbc hausa labarai, voa hausa, glo free airtime

  •  - Idan ka karɓi sakon taya murna kamar wanda yake a cikin hoton sama, sai ka sayi katin Airtel na N200.
  •  - Loda katin ta amfani da wannan lamboobi; *143*lambobin kati# 
  •  - Shiken nan ka gama, Bugu da ƙari, za ka sami bayani kan cewar kana da 4.6GB ta hanyar dubawa, 


  • Artel 4gb free , mtn free brosin, online videos, high cpc keywords, arewa24, arewablog, naij.com, bbc hausa labarai, voa hausa, glo free airtime


  •  - Domin dubawa sai a danna *223#.

Yadda Za a Sami Data ta Airtel 23GB akam N1000

  •  - Kawai ci gaba da saka katin N200 ta hanyar amfani da tsarin *143*lambobin kati# da muka yibayani a sama. kana yin hakan sau 5 zai baka damar samun 23GB. 

  •  - Danna *223# don duba balance.
DUK ABIN DA BAKU GANE BA ZAKU IYA YIN COMMEN A KASA DON AKARA MUKU BAYANI





Tuesday

An Kirkiro Manhajar Komfutar Hausa Da Ba Irinta A Duniya

Najeriya, an kaddamar da wata manhaja mai suna Rumbun Ilimi, wadda ke kunshe da bayanai a kan fannonin rayuwa da fagen ilimi daban-daban cikin harshen Hausa zalla.
An kwashe shekara tara ana tsara manhajar kamar yadda wanda ya kirkiro ta ya bayyana a lokacin kaddamamarwar.
Mallam Abubakar Muhammad Tsangarwa, shi ne ya kirkiro manhajar, kuma ya shaida wa BBC cewa, manhajar ta kunshi darussa a bangarori na rayuwa daban-daban a cikin harshen Hausa.
Malamin ya ce a yanzu akwai lambar da ake kira idan ana so a samu manhajar, wadda ita ce 08039648244, ga duk wanda yake bukata, ko da yake ya ce a yanzu suna kokarin yin ‘yan gyararraki a kai, kafin nan da ‘yan kwanki masu zuwa su kammala..

Wednesday

Video: - Motar Da Babu Barawon Da Zai Iya Sace Ta

br /> Wannan Shine Video Motar Da Ankayi Ittifaki A Duniya Baza’a Iya Sace Ta Ba, Domin Dukk Wani Tsaro Motar Na Da Shi.

Wannan Hoto Cikn Motar Ne.
Check Download link below
ka Duba Wanna Video Ko Image Da Muka Saka Ko Ina Gaba Da Bayanta Dukkan Jikin Computer Ne.

kuma A Gidan Wanda Ya Ke Da Ita A Kwai Wata Computer Dake Ganin Duk Inda Ankaje Da Motar, Haka Kuma Kuna Iya Kallan Video Domin Karewa Motar Kallo.

Wanna hoton Shine Bayan motar.

Download Video Now

Domin Karewa Motar Kallo Gaba Da Baya Domin Idan Baka ga Video Dinta Ba To Baka Karema Motar Kallo Ba.

Idan Wanan Post Ya Burge Ka Katsaya Ka Dau 5 Secon Kayi Share Zuwa Ga ‘yan Uwa Da Abbukai A Saman Wannan Post ko Kasan Sa. pressloaded.com

Thursday

Wani Karamin Yaro kenan Da Bai wuce Shekara 7 Zuwa 8 Ba Yayi wa Kwankwaso Waka,





Wannan Wani Karamin Yaro Ne Da Bai wuce Shekara 7 Zuwa 8 Ba Yakewa Tsohon Gwamnan Kano Waka, Kwankwaso , Kuma Yaron Shi Ya Rera Wannan Waka Ba Wai Reramasa Ankayi Ba.
Wannan Baiwa Ce Daga Allah Subahanahu Wata’ala Yabashi Wannan Basira. Abun Ban Mamaki Ma wai Yaron A Tsakiyar Jama’a Yake Rera Baitukan Wakar Baiji Nauyin Idon Jama’a ba.


Download Music Now

Being laid up with heart problems with a heart function of 15% but is now 65%. I have been inflicted with high blood pressure, sleep apnea, COPD and being overweight. I quit smoking 8 yrs ago and avoided a heart transplant which I must credit the doctors at Geisinger Hospital in PA. As stated in August I had bariatric surgery by a wonderful bariatric team with gastric bypass and now I am off all my diabetes and blood pressure medicine. My lungs will not improve however with the weight loss I can breathe better. I am seeking my certification as a personal trainer and want to work with those that with weight issues and other medical issues.

Wednesday

This Is The Largest Aircraft Operated By The US

VIDEO :-
This Is The Largest Aircraft Operated By The US

DOWNLOAD NOW DANNA NAN DON SAUKEWA

Tuesday

New Updated Tweakware v6.2 For Glo Free Browsing

HOW TO MAKE GLO 0.00 CHEAT FASTER AND STABLE

REQUIREMENTS

>=> Android device

>=> Your Glo SIM must have 0.0kb balance and not active data plan

>=> Stable 3G network

>=> Latest Tweakware v6.2 VPN (Download Here )

Remember to send PAYU to 127 so that you will be able to use data as Pay As U Go to browse.

After downloading or your Tweakware, open the app and use the below instructions.

Tweakware App No Need every settings

Just«««««««»»↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓

→1 - On the main page of Tweakware app, tap on first box select server from list option.

→2 - Then click on second box, select (NG Glo) #00kb from the list option.

→3 - Now click on CONNECT Button, is located on the end main page.

→4 - Waiting for a few second to connent.

enjoy free browsing with glo network.

Malamin Kimiyyar nan Hawking dan kasar Birtaniya zai tafi zuwa duniyar sama


Shahararren masanin Kimiyya dan kasar Birtaniya Stephen Hawking zai tafi zuwa duniyar sama.



A sanarwar da ya bayar a yayin tattaunawa da kafar talabijin ta ITV ya bayyana shirin sa na tafiya duniyar sama karkashin kamfanin yawon bude ido na Virgin Galactic mallakar dan kasuwar Birtaniya Richard Branson.

Hawking da ke da 'ya'ya 3 ya bayyana jin dadinsa game da shirin tafiya sama kamar yadda mutumin da zai haifi yaro yake ji.

Ya ce, a baya yana tunanin babu wani da zai kai shi duniyar sama. Amma kuma Branson mai kamfanin Virgin Galactic ya ba shi damar hakan. Hawking mai shekaru 75 ya amince da wannan bukata da aka mika masa.

Alamu sun nuna Za ayi Matsanancin Zafi a 2017




(Wasu Yara na sanyaya jikinsu daga zafin da ake makawa a
Koriya ta Kudu)

Binciken Majalisa Dinkin Duniya ya nuna cewar a bana za
a fuskanci matsanancin zafin kamar na bara da aka
bayyana mafi tsanani da aka taba fuskanta a duniya.

David Carlson, shugaban hukumar binciken yanayi ta
Majalisar ya ce ko da babu matsalar fari da aka yi wa
lakabi da El Nino wanda ta haifar da matsalar tsakanin
shekaru 4 zuwa 5 da suka gabata, shekarar 2017 na tafe
da wasu sauye sauye da ke kalubalantar sanin da suka yi
wa yanayin.

An dai wallafa wannan gargadi ne ranar talata a rahotan
hukumar na shekara shekara, wanda ya tabbatar da
cewar shekarar 2016 ita ce mafi zafi a tarihi.
Ma’aunin zafin ya kai 1.1 na Celsius fiye da na bara 0.06.
Rahoton ya ce gurbataccen iskan da ake fitarwa
musamman a kasashe masu manyan masana’antu ne
ke haifar da dumamar yanayin.

Tauraron dan adam na "Dragon" da aka aika duniyar wata ya dawo duniyarmu.




Tauraron dan adam na "Dragon" da Kamfanin SpaceX na Amurka ya harba duniyar wata a watan da ya gabata ya dawo duniyarömu bayan kammala aikin da aka tura shi yi.

Sanarwar da Hukumar Bincike Kan Sararin Samaniya ta Amurka NASA ta fitar na cewa, tauraron ya sauka da tekun Pacific da ke Kudancin California.

NASA na shirin sake aika wani tauraro dauke da kayayyaki zuwa duniyar wata nan wasu kwanaki.
A ranar Juma'ar da ta gabata ne aka kai tauraron zuwa tashar Mekik ta harba taurari zuwa sama.




Sunday

Dan arewan da zai kera kera na’aurar lantarki mai amfani da hasken wata.



Wani matashi dan shekara 15 kuma
mazaunin Karamar Hukumar Kura da ke
jihar Kano mai suna Danliti Ciliti yace yana
gab da kammala kera wata na’auran tara
wutan lantarki mai amfani da hasken wata
Ba kamar yadda kowa ya sani cewa
na’urori masu amfani da hasken rana ce
kawai ake gani kuma ake mu’amula da su,
Danliti yace shi nasa na’uran da yake
kirkirowa da hasken wata ce za ta yi
amfani.


“Banga sana’ar da zata gagareni ba da
yardar Allah. Allah shiyasan yawan
sana’oin da na iya.”


Danliti yace ya kirkiro abubuwa da
dama kamar su rediyon kwali, ya iya
gyarankwan fitillan da ta mutu, ya iya
zana gida kowanne iri da ginawa, shi
kafinta ne kuma yana gyaran karaya ko
targade.

“Ina gyaran Keke Napep wato adaidaita
sahu, ni kafinta ne, ni makaniken mota
ne sannan ina gyaran keken dinki.''


Danlami yace wannan baiwa ce Allah
ya bashi a garin kura kuma kowa ya
sanshi da sana’o’insa.

Yace a yanzu yana ci gaba da nazarin
kera na’urar tara wutan lantarki
amfani da hasken farin wata wacce sam
baza tayi aiki da hasken rana ba da
izinin Allah.
Yanzu hakan Danliti ya gano yadda za’a
gyara memori na waya.

Kamar yadda ya fadi, Danliti yace ya
gano hakanne saboda hasarar da
mutane sukeyi idan memori din
wayarsu ta lalace. Yanzu yana gyara
memori kuma ta dawo aiki kamar
yadda take ada.

Thursday

An sake gano sabbin duniyoyi 7 masu kama da tamu duniyar.




Hukumar Binciken Kan Sararin Samaniya ta Amurka NASA ta bayyana cewa, an ganO yiwuwar samun ruwa da kuma iya rayuwa a duniyoyin da suke sama.

Hukumar Binciken Kan Sararin Samaniya ta Amurka NASA ta bayyana cewa, an gano yiwuwar samun ruwa da kuma iya rayuwa a duniyoyin da suke sama.
A yayin binciken an yi amfani da na'urar NASA mai karfi ta Spitzer wadda ake bincike kan sararin samaniya da ita.

Wadannan sabbin duniyoyi da aka gano suna da nisani tafiyar haske ta tsawon shekaru 40 kuma suna kusa da tauraron da ake kira Trappist-1.
An gano cewa, daga cikn sabbin duniyoyin 7 uku na kama da tamu duniyar kuma an gano yiwuwar akwai abubuwa da ke nuna an rayu a cikinsu.
Hakan dai na nufin za a iya zama a cikinsu matukar aka tabbatar da wanzuwar ruwa.

Masana sun ce, gano wadannan duniyoyi na da matukar muhimmanci game da binciken da ake yi kan yin rayuwa a wajen duniyarmu.

Monday

YADDA AKE NEMO TSOHON LABARI KO TSAFFIN HOTUNA A SHAFIN FACEBOOK

Yadda zaka iya saukowa da dukkan bayanan da ka taba sanyawa kan shafinka na Facebook a kwamfutarka.

Idan mai sauraro kamar ni yake, na tabbata ya sanya hotuna marasa iyaka, da sakonni, da bayanan halin da yake ciki, da gaishe gaishe ko wasiku ga abokai na Facebook a cikin ‘yan shekarun da suka shige. Wasu ma ka rig aka manta da su kwata kwata. Har irin sakon nan da ka taba aika ma wata budurwa, ko kika aika ma saurayi. Idan kana son kwafe ko sauko da dukkan bayanan da ka taba sanyawa a shafinka na Facebook, to ga yadda zaka yi.
Da farko, zaka shiga cikin shafinka na Facebook, amma a kwamfuta ba ta cikin wani APP na way aba. Idan a way ace, sai ka bude manhajar shiga intanet, ko BROWSER, ka shiga, sai ka je ka kasa inda aka sanya VIEW FULL SITE ko kuma VIEW DESKTOP SITE, ka shiga.
Idan ka shiga sai ka duba can sama a kuryar hannun dama, zaka ga wata alamar kan kifiya mai kallon kasa, sai ka matsa. Idan ka matsa zai bude maka shafi dauke da zabin wasu abubuwa da zaka iya yi ko gani. A cikinsu sai ka matsa inda aka rubuta SETTINGS
A kasa a cikin shafin da zai bude bayan an matsa SETTINGS, za a ga wani wurin da a turance aka ce “DOWNLOAD A COPY OF YOUR FACEBOOK DATA.” Watau yi kofe na bayananka dake kan Facebook a Hausance. Sai a matsa daidai inda aka rubuta DOWNLOAD A COPY din. Idan an yi haka, wani shafin zai bude, wanda a cikinsa kuma sai a matsa inda aka rubuta “START MY ARCHIVE” a tiurance. A lura cewa wannan shafin zai nuna maka irin abubuwan da zai sauko maka da su, watau abubuwan da zai yi maka kofe a kwamfutarka, wanda ya hada da hotuna, bidiyo, sakonni, chat da duk abinda ka taba yi tun daga ranar da ka bude shafinka na Facebook.
Daga nan zshafin na Facebook zai tattara bayananka. Wannan watakila zai dauki lokaci mai tsawo idan har mutum ya jima yana sanya abubuwa kan Facebook. Bayan y agama tattara su, to facebook zai aika maka da wani sako ta Email cewa ya kammala tattara bayananka, yana bukatar ka tabbatar da cewa lallai kai din ne mai wannan shafi ta hanyar yi maka wasu tambayoyi da kai kadai zaka iya sani.
Daga nan sai ka zabi inda zaka ajiye wadannan bayanan a kwamfutarka. A yi hattara sosai domin watakila bayanan suna da matukar yawa. Idan mutum bay a da wadataccen wurin ajiyewa a kwamfuta, to kwamfutar na iya yin rauni, ko kuma ba ma zai iya ajiye komai ba.
A kuma lura da cewa, zai tattara bayanan ne ya tura maka su cikin irin manhajar nan mai takura bayanai ta rage musu nauyi, watau ZIP. Don haka kana bukatar wata manhajar a kwamfuta dinka wadda zata iya bude irin wadannan bayanai na ZIP.

Ziyarci babban shafin mu